A car thief was arrested last night in Lake Gwammaja Kano.He was beaten mercilessly and tied with rope on a pole.Below is the Hausa narration of the story as shared by Zuma Times….
‘Muhawara
An ce wannan wani barawon mota ne aka kamashi a daren jiya a Unguwar Gwammaja da ke Kano.
Amma abin tambaya a nan shine, irin hukunci da ya dace kenan mutane su zartar ko kuwa su mika shi ga hukuma?’